Ba don ado da neman albarka aka saukar da Alkur’ani ba kawai,
A’a, sai dai an saukar da shi ne don mu fahimce shi, mu yi tuntuntuni game dashi, mu rayu a kan shiriyarsa a kan kowane irin gwadabe da muka bi.
#Tuntuntuni Game da_Alkur’ani
Katika masu alaka
Nuna katika