Allah mai girma da xaukaka ya zabi dan’adam domin ya zama halifa a bayan kasa, duk da abin da wasu suke gani na barna da hakan ka iya jawowa.
Sai dai ilimin Allah mai yalwa ne, kuma mu bamu san abin da Allah ya sani ba.
#Halifanci #Ilimi
Katika masu alaka
Nuna katika