Da a ce ba a samu masu hana yaduwar barna a bayan kasa ba daga al’ummun da suka gabata, to da rusau ya hada da kowa, sai dai Allah ya tsearar da kadan daga cikinsu.
Ya Allah ka samu cikin masu kokarin kawo gyara.
#Barna #Gyara
Katika masu alaka
Nuna katika