Ina ma da a ce an samu mutanen kirki daga tsarekun da suka gabace ku da za su riqa hana yaxuwar varna a bayan qasa?
Sai ‘yan kaxan kawai (aka samu) daga waxanda Muka tserar cikinsu.
Waxanda kuma suka yi zalunci sai suka bi abin da aka wadata su da shi, suka kuwa zamanto masu laifi
Kuma Ubangijinka bai kasance mai hallaka alqarya ba da zalunci alhali kuwa mutanenta suna masu gyara
Katika masu alaka
Nuna katika