Da kuwa (mutan Makka) sun daidaita a kan (Musulunci), to lalle da Mun shayar da su ruwa mai yawa
Don Mu jarrabe su game da shi.
Duk kuwa wanda ya kau da kai daga ambaton Ubangijinsa[1] to zai saka shi cikin azaba mai wahala
Katika masu alaka
Nuna katika