Kyautatawa ga maqwabta na daga cikin manyan xabi’u da addininmu mai daraja ya kwaxaitar da mu a kansu. Haqqin maqwabta bai taqaita ga na kusa ba kawai, a’a har ma da maqwabta na nesa. Mu sanya rahamar Allah da adalcinsa a matsayin tushen mu'amalolinmu ta yau da kullum. #Hakkin_Maqwabta #Kyautatawa #Musulunci"
Katika masu alaka
Nuna katika
