Idan ka ga waɗanda suke wargi da ayoyin Allah suna jawo ruɗani a kansu, to ka kawar da kai daga gare su har sai sun nisanci vata. Kiyaye imaninka kada ka waiwayi wanda zai ɓatar da kai, bi hanya madaidaiciya. #Nisanci_vata #Imani #Tauhidi"
Katika masu alaka
Nuna katika
