​Don girman kai a bayan qasa da kuma makirci mummuna.."

​Don girman kai a bayan qasa da kuma makirci mummuna.."

​Don girman kai a bayan qasa da kuma makirci mummuna.."

141 15

Don girman kai a bayan qasa da kuma makirci mummuna. (Sakamakon) makirci mummuna kuwa ba ya sauka sai a kan masu shi. Ba abin da suke saurare in ban da sunnar da ta sami mutanen farko. Sannan ba za ka tava samun wani canji ba game da sunnar Allah; kuma ba za ka sami wani sauyi ba game da sunnar Allah

Yi tarayya