Tsananin azaba ya tabbata ga duk wani mai yawan qyafice mai yawan suka,

Tsananin azaba ya tabbata ga duk wani mai yawan qyafice mai yawan suka,

Tsananin azaba ya tabbata ga duk wani mai yawan qyafice mai yawan suka,

159 16

Tsananin azaba ya tabbata ga duk wani mai yawan qyafice mai yawan suka[1]Wanda ya tara dukiya ya qididdige ta(2)Yana zaton cewa dukiyarsa za ta dawwamar da shi

Faufau! Tabbas lalle sai an jefa shi cikin (wutar) ‘Huxama’[1](4)Me kuma ya sanar da kai irin girman ‘Huxama’?(5)Wuta ce ta Allah abar hurawa(6)Wadda take mamaye zukata(7)Lalle ita abar kullewa ce da su[1](8)

A cikin ginshiqai miqaqqu (da suka kewaye ta)

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya