mutane waxanda suke bauta wa wasu kishiyoyi ba Allah ..'

mutane waxanda suke bauta wa wasu kishiyoyi ba Allah ..'

mutane waxanda suke bauta wa wasu kishiyoyi ba Allah ..'

102 24

Lokacin da za a kewaye azzalumai da azabar Allah, babu shakka za su gane cewa dukkan ƙarfin yana wajen Allah shi kaɗai, kuma azabarsa mai tsanani ce. Mu yi ƙoƙari wurin tabbatar da adalci da tsoron Allah a rayuwarmu." #Adalci #Taqwa

Yi tarayya