A cikin kowace bayyananniyar hanya, hakanan a cikin dukkan wata alama da za ta shiryar da kai,
A cikin kowace bayyananniyar hanya, hakanan a cikin dukkan wata alama da za ta shiryar da kai, akwai wani kyautataccen tsari na musamman a bayan hakan. Shin ka tava tsayawa ka tambayi kanka wa ya samar da irin wannan kuwa?#Ka yi tunani #Shiriya #Ma’ana
5
2
kundina masu alaka
Bude kundin Islama