​Lalle waxanda suka ce: “Allah ne Ubangijinmu”, sannan suka tsaya kyam, "

​Lalle waxanda suka ce: “Allah ne Ubangijinmu”, sannan suka tsaya kyam, "

Lalle waxanda suka ce: “Allah ne Ubangijinmu”, sannan suka tsaya kyam, to mala’iku za su sauko musu (lokacin mutuwa suna cewa): “Kada ku tsorata, kuma kada ku yi baqin ciki, kuma ku yi farin ciki da Aljanna wadda kuka kasance ana yi muku alqawarinta

“Mu masoyanku ne a rayuwar duniya da kuma ta lahira; kuma a cikinta (Aljanna) za ku sami duk abin da rayukanku suke marmari, za kuma ku sami duk abin da kuke nema a cikinta

27 14

Yi tarayya