Da kuwa za ka ga lokacin da masu manyan laifuka suke sunkuye."
Da kuwa za ka ga lokacin da masu manyan laifuka suke sunkuye da kawunansu a wurin Ubangiijnsu (suna cewa): “Ya Ubangijinmu, mun gani, mun kuma ji, to Ka mayar da mu (duniya), za mu yi aiki nagari, haqiqa mu masu sakankancewa ne.”
691
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category