Ya ku waxanda suka yi imani, bayinku da kuma waxanda ba su isa mafarki."
Ya ku waxanda suka yi imani, bayinku da kuma waxanda ba su isa mafarki ba a cikinku (watau waxanda ba su balaga ba) su nemi izininku sau uku. Kafin sallar Asuba da sanda kuke tuve tufafinku a lokacin garjin rana da kuma bayan sallar Lisha. Lokatai ne guda uku na tsiraicinku[1]. Babu laifi a kanku ko a kansu bayansu (waxannan lokatai). Masu shige da fice ne a gare ku sashinku bisa sashi. Kamar haka ne Allah Yake bayyana muku ayoyi. Allah kuma Masani ne, Mai hikima
937
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category