Lalle Mun yi muku gargaxin azaba ta kurkusa, "
Lalle Mun yi muku gargaxin azaba ta kurkusa, a ranar da mutum zai ga abin da hannayensa suka gabatar (na alheri ko na sharri), kafiri kuma ya riqa cewa: “Ina ma da na zama turvaya[1]!”
634
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category