Waxanda suka zauna a gida daga cikin muminai ba su fita yaqi ba,"
Waxanda suka zauna a gida daga cikin muminai ba su fita yaqi ba, in dai ba masu larura ba, ba za su yi daidai da masu jihadi don xaukaka kalmar Allah da dukiyoyinsu da kawunansu ba. Allah Ya fifita darajar masu jihadi da dukiyoyinsu da kawunansu a kan waxanda suka zauna a gida. Kuma dukkansu Allah Ya yi masu alqawarin Aljanna. Kuma Allah Ya fifita masu jihadi a kan waxanda suka zauna a gida, da lada mai girma
159
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category