Ba Sharadi Ba Ne Sai Ka Fahimci Komai...Don Ka Fara

Allah Ta’ala yana cewa: Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda, to ko akwai mai wa’azantuwa? [Qamar: 17]
Da yawa daga cikin mutane suna tAllah Ta’ala yana cewa: Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda, to ko akwai mai wa’azantuwa? [Qamar: 17]
Da yawa daga cikin mutane suna tsoron Alqur’ani saboda ba sa fahimtarsa gaba daya...
Ko kuma su rika zaton shi wani abu ne mai wuyar sha’ani, ko kuma littafi ne da malamai ne kawai suka kebanta dashi.
Amma bari in fada maka wani abu...
Allah Ta’ala da kansa ya ce: Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda, to ko akwai mai wa’azantuwa?
Alqur’ani ba ya bukatar wata shaida daga wurinka
Abin da yake bukata kawai shi ne zuciya mai neman gaskiya.
Ka karanta shi kamar yadda kake..
Ba kamar yadda mutane suke so ba.
Ka karanta aya..ka yi tuntuni game da ita..
Za ka samu amsar tambayar da ta dade tana damunka tsawon shekaru.
Alqur’ani yana magana ne da yaren zuciya...
Yana farawa da bayar da nutsuwa....har ya kai zuwa ga can kololuwa.
Kada ka jira ka ce sai ka fahimci komai...
Kawai ka fara, da sannu za a bude maka kofofin daya bayan daya.
soron Alqur’ani saboda ba sa fahimtarsa gaba daya...

280
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya