​Kuma me ya same ku ne, da ba za ku yi yaqi don xaukaka kalmar Allah.

​Kuma me ya same ku ne, da ba za ku yi yaqi don xaukaka kalmar Allah.

Kuma me ya same ku ne, da ba za ku yi yaqi don xaukaka kalmar Allah ba, da kuma kuvutar da raunana maza da mata da yara qanana, waxanda suke cewa: “Ya Ubangijinmu, Ka fitar da mu daga wannan alqaryar wadda mutanenta suke azzalumai, kuma Ka sanya mana wani majivincin lamari daga wurinka, kuma Ka sanya mana wani mai taimako daga wurinka?”

323
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya

<<<<<<< HEAD ======= >>>>>>> d682da79022fdbd342c185cd8ff08a174f38b114