​Waxanda suka kyautata aiki suna da sakamako mafi kyau (watau Aljanna) da kuma qari.

​Waxanda suka kyautata aiki suna da sakamako mafi kyau (watau Aljanna) da kuma qari.

Waxanda suka kyautata aiki suna da sakamako mafi kyau (watau Aljanna) da kuma qari. Wani qunci da qasqanci kuma ba za su same su ba. Waxannan su ne ‘yan Aljanna; su masu dawwama ne a cikinta

565
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Yi tarayya