Akwai wasu mazaje daga muminai da suka cika abin da suka yi wa Allah alqawari da shi;

Akwai wasu mazaje daga muminai da suka cika abin da suka yi wa Allah alqawari da shi;

Akwai wasu mazaje daga muminai da suka cika abin da suka yi wa Allah alqawari da shi; akwai daga cikinsu wanda ya haxu da ajalinsa, akwai kuma daga cikinsu wanda yake sauraron (ajalin); kuma ba su yi kowace irin savawa ba (game da alqawarin)
Don Allah Ya saka wa masu gaskiya a kan gaskiyarsu, Ya kuma azabtar da munafukai idan Ya ga dama, ko kuma Ya karvi tubarsu. Lalle Allah Ya kasance Mai gafara ne, Mai jin qai

677
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya