Bayin (Allah) Mai rahama kuwa (su ne) waxanda suke tafiya a bayan ."
Bayin (Allah) Mai rahama kuwa (su ne) waxanda suke tafiya a bayan qasa a natse; idan kuma wawaye sun yi musu magana (sai) su faxa (musu) magana ta aminci
(Su ne) kuma waxanda suke kwana suna masu sujjada da tsayuwa ga Ubangijinsu
48
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category