Lalle Allah Yana umartar ku da ku mayar da amanoni ga masu su

Lalle Allah Yana umartar ku da ku mayar da amanoni ga masu su

Lalle Allah Yana umartar ku da ku mayar da amanoni ga masu su, kuma idan za ku yi hukunci a tsakanin mutane, to ku yi hukunci da adalci. Lalle kam madalla da abin da Allah Yake muku wa’azi da shi. Lalle Allah Ya kasance Mai ji ne, Mai gani

3477
Video Translations
Download
  • Hd Version ( Google Drive )
Attachments

Related Videos

See other videos from same category

icon

Subscribe To Get New Updates