Kuma sakamakon mummunan (abu) shi ne mayar da mummuna kamarsa
Kuma sakamakon mummunan (abu) shi ne mayar da mummuna kamarsa; to wanda ya yi afuwa ya kuma kyautata, to ladansa yana wurin Allah. Lalle Shi ba Ya son azzalumai
638
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category
