Har sai idan da mutuwa ta zo wa xayansu zai ce: “Ubangijina, "
Har sai idan da mutuwa ta zo wa xayansu zai ce: “Ubangijina, Ku mai da ni (duniya) mana
“Don in yi aiki na gari game da abin da na bari (a rayuwata).” Ina! Lalle wannan kalma ce da yake faxin ta (da bakinsa). A gabansu kuwa akwai shamaki har zuwa ranar tashinsu
620
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category