Wane ne Ya fi kyakkyawar Magana Fiye da Wanda Ya yi Kira Zuwa ga Allah – Musulmi
Mafificin ayyuka kuma mafi girman maganganu shi ne kira zuwa ga Allah.
Wane ne Ya fi kyakkyawar Magana Fiye da Wanda Ya yi Kira Zuwa ga Allah - Musulmi
Da a ce ba a samu masu hana yaduwar barna a bayan kasa ba daga al’ummun da suka gabata, to da rusau ya hada da kowa, sai dai Allah ya tsearar da kadan daga cikinsu. Ya Allah ka samu cikin masu kokarin kawo gyara.