Ka ce : “Ya ku bayina waxanda suka vata kawunansu sosai."
Ka ce : “Ya ku bayina waxanda suka vata kawunansu sosai (da kafirci da savon Allah), kada ku xebe qauna daga rahamar Allah. Lalle Allah Yana gafarta zunubai baki xaya . Lalle Shi Mai gafara ne, Mai rahama
69
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category