​Waxanda suka kafirta daga ma’abota littafi da mushrikai ba sa qaunar."

​Waxanda suka kafirta daga ma’abota littafi da mushrikai ba sa qaunar."

Waxanda suka kafirta daga ma’abota littafi da mushrikai ba sa qaunar a saukar muku da wani alheri daga Ubangijinku, sai dai Allah kuwa Yana kevance wanda Ya ga dama da rahamarsa, Allah kuma Mai babbar falala ne

474
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya