(Ka tuna) kuma ranar da azzalumi zai riqa cizon yatsunsa yana cewa:"
(Ka tuna) kuma ranar da azzalumi zai riqa cizon yatsunsa yana cewa: “Ina ma na bi hanya tare da Manzo!
“Kaicona ina ma da ban riqi wane aboki ba!
“Haqiqa ya vatar da ni daga bin Alqur’ani, bayan ya zo mini.” Shaixan kuwa ya kasance mai tavar da mutum ne
66
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category