​Allah Wanda Ya xaukaka sammai ba tare da wasu ginshiqai."

​Allah Wanda Ya xaukaka sammai ba tare da wasu ginshiqai."

Allah Wanda Ya xaukaka sammai ba tare da wasu ginshiqai da kuke ganinsu ba; sannan Ya daidaita bisa Al’arshi[1]; Ya kuma hore muku rana da wata; kowannensu yana gudu zuwa wani lokaci qayyadadde. Yana shirya al’amari, Yana bayyana ayoyi don ku sakankance da haxuwarku da Ubangijinku

13
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya