Allah

Yana san abin da ke cikin ranka

Yayin da mutane za su riqa yi maka izgili ko su riqa yin jayayya da gaskiya, to ka sani fa Allah ya sane da baqin cikin da yake samunka ta dalilin haka, kada ka tozarta yayin kake cikin yanayi mai tsanani, Allah yana sane abin da ke cikin

Scroll
Free Book

Yana san abin da ke cikin ranka

PDF Free Book

Yayin da wasu za su qi karvar fahimtarka, kada ka damu, Allah ya san abin da ke cikin ranka, kuma yana da cikakkiyar masaniya da yanayin da kake ciki.

Watch

bidiyonai

Inspiring Islamic content for the soul

verses