Me kake rasa?

Duniya ta sa ido tana kallon ‘yan wasa a gasar cin kofin duniya... sai dai shi kuma Alqur’ani yana so ne da ka yi duba zuwa ga kanka a karan-fari. Yana so ka yi duba zuwa ga zuciyarka da tsoron ka da kuma duba zuwa ga tambayoyin da ke cikin ranka waxanda ba mai iya ganinsu.

Watch

bidiyonai

Inspiring Islamic content for the soul

verses